From Hussaini Ibrahim, Gusau
Zamfara State Police Command while on confidence building patrol along Nya Mango in Bungudu LGA, acted on intelligence report that led...
Wasu magoya bayan jam'iyar NNPP sun rasu a garin Lafia, Jihar Nasarawa a yau Lahadi.
Rahotanni sun bayyana cewa haɗarin ya faru ne lokacin da...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
A ranar Alhamis data gabata wani matashi Aliyu Sanusi Umar ya take kafar matashiya Fatima...
Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, Nigeria Immigration Service, Idris Jere, ya ce ana shirin ɗaukar ƙarin ma’aikata 5000 a hukumar.
Jere,...
Kwamitin haɗin gwiwa, JAC, na kungiyar ma’aikatan ilimi da hadin gwiwa, NASU, da manyan ma’aikatan jami’o’in Nijeriya, SSANU, sun ce za su janye da...
Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudi Arebiya ta ce a ranar 1 ga watan Satumba za ta buɗe fara rajistar maniyyata mazauna ƙasar don...
Majalisar ta Shura ta gidan siyasar Malam Ibrahim Shekarau, ta gindaya sharudda guda 5 na sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar PDP.
Sharuɗɗan sun kasance wani ɓangare...
Kukan jariri da zarar an haife shi muhimmin abin sauraro ne ga uwa, ungozoma da dangi. Kuka yana nuna cewa jariri a raye ya...
@BASAKKWACE'Z KITCHENPINEAPPLE AND CUCUMBER JUICE MAI SHEGEN DADIINGREDIENTSAbarbaCocumberFlavorSugerMETHODZaki yanka abarbar ki ,ki markaɗa ta a blender, se ki tace,ki zuba a kwano,ki markaɗa kokumba...
PINACOLADO INGREDIENTSKwakwaAbarba ko leman zakiSugarFlavour na abarbaMETHODDa farko zaki goga kwakwa da abun goga kuɓewa,se ki markaɗa a blender sai ki zuba ruwan sanyi ki...











