Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa ƙawancen da ya kulla da wasu yan takarar shugaban ƙasa ba yana nuna alamun yana da...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya isa Kano.
Atiku, wanda ya samu rakiyar...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon shugaban karamar hukumar Sakkwato ta Arewa jigo a jam'iyar PDP a jihar Sakkwato Honarabul...
Wani mai shirin zama ango ya mutu bayan tsawa ta fada masa a yayin daukar hotunan kafin aure tare da amaryarsa a wani shahararren...
Gwamnan jihar Bauchi kuma ɗan takarar gwamna a PDP, Bala Muhammed, ya ayyana mamban majalisar wakilan tarayya mai wakiltar mazaɓar Zaki, Hon. Mohammed Auwal...
Daga Anas Saminu Ja'en.
A jiya Asabar 27 ga watan Agustan 2022 ne Ministan sadarwa da fasaha da tattalin arziƙi na Najeriya Farfesa Sheikh Isa...
Duba Abubuwa 10 Da Suka Kamata Ka Sani Game Da Nankarwa.
1. Nankarwa alama ce ta talewar fata. An fi ganinta galibi a tsatstsaye a...
Atiku Abubakar mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 zai ziyarci jihar Kano domin zawarcin Ibrahim Shekarau.
Kamar yadda muka samu...
Governor Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state was on Friday the representative of the daughter of one of his predecessors, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa,...
Sanananen malamin addini a Sakkwato Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya shawarci 'yan siyasa kan su yi harkokin siyasarsu cikin mutunci da mutuntawa a kakar...










