Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe.
Bayan sama da kwanaki uku ta na aiki tukuru, injiniyoyi a Ma’aikatar Ayyuka ta Yobe sun yi nasarar gyara Gadar Katarko,...
Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe
Dan takarar gwamnan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar PDP Hon. Shariff Abdullahi, ya yi alkawarin bullo da tsare-tsare wajen rage radadin...
'Yan bindiga a ranar Juma'a sun sace masallata masu tarin yawa daga Masallacin Juma'a na yankin Zugu dake karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara,...
Gwamnatin Tarayya ta yi tsokacin kan halin da wasu yan Najeriya suka shiga yayinda aka tare su a tashar jirgin Dubai, haddadiyar daular Larabawa...
Daga Yusuf Abacha.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a yau Juma'a, ya ziyarci tsohon shugaban mulkin soja, Janar Abdussalami Abubakar a gidansa dake...
Chicken Souvlaki
INGREDIENTSPita BreadTomatoesRed OnionsRomaine or Iceberg LettuceTzatziki Sauce
METHODDafarko zaki ɗauko plate ɗinki ki me kyau se ki ɗauko pita bread ɗinki,ki shimfiɗa kan plate...
ONION CHICKEN SALAD
INGREDIENTS4 cups cooked, shredded chicken (about the amount from a rotisserie chicken if you’re using one)1 cup diced celery1/2 cup chopped scallions1/2...
Daga cikin wadanda suka canza Shekar, sun hada da Sakatare jam'iyar APC na Mazabar Dingyadi Badawa, Ummaru Hassan da mataimakin ma'aji Manu Abubakar da...
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC tace tana binciken gwamnan Zamfara, Muhammad Bello Matawalle bisa zargin almundahana.
EFCC tace...
Basir wanda ake kira da "hemorrhoids" ko kuma "piles" a turance, larura ce da ke ci gaba da shan gurguwar fahimta a tsakanin al'umma.
A...












