Politicians and electorates have been urged to be circumspect and considerate in their utterances and conducts during the period of electioneering campaign ahead of...
APC ta damu da hukuncin da babban kotun tarayya mai zama a Abuja tayi na ruguza tsaida Isiaka Oyetola a matsayin ‘dan takarar Gwamnan...
Wani magidanci mai shekaru 49, mai suna Baba Idi, ya shiga hannun ƴan sanda a Kano bisa zargin yi wa wata yarinya ‘yar shekara...
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya naɗa gwamna Aminu Masari na Katsina a matsayin mashawarci na musamman kan...
Hukumar Lafiya ta Duniya, wato WHO a taƙaice, ta ce mata miliyan 2.3 ne suka kamu da kansar mama a shekara ta 2020 kawai,...
Hukumar NDLEA ta kama wani tsohon dan ƙwallon kafa, Emmanuel Okafor a filin jirgin saman Murtala Muhammed dake Ikeja, bisa laifin safarar hodar iblis. Kakakin...
By Aminu Abdullahi Gusau. Thousands of youths have stormed and barricaded the entrance of High court 2 in Gusau, the Zamfara State capital over planned...
HAƊIN ALLAH:                    Page 30                  JIDDAH Tun da ta dawo daga Kano...
Gaskiyar ramewar Jaruma fati baffa bararoji... Tun a safiyar jiya Asabar aka fara yaɗa waɗansu hotuna a soshiyal midiya na jarumar Kannywood Fati  Baffa Fagge...
  Ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace bai hakura ba har yanzu yana tattauna wa da mambobin da suka...