Ƴan bindigan da suka sace mutum 85 a ƙauyen Wanzamai, cikin ƙaramar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara sun amince su karɓi N20,000 a matsayin...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu.
Gwamnan jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni ya bukaci mabiya addinin Kirista a Nijeriya suyi amfani da bikin Easter wajen yin...
‘Yan sanda a jihar Ogun sun yi ram da wani mutum mai shekaru 43, Hassan Yusuf bisa zargin bankawa gidan su tsohuwar budurwarsa, Busayo...
Jaridar Vanguard ta rahoto cewa an samu tashin hankali a garin Gwadabawa da ke jihar Sokoto, bayan wani rikici ya kaure tsakanin Fulani da...
SEN. WAMAKKO MOURNS EX-COMMISSIONER OF WATER RESOURCES
APC leader in Sokoto State, Sen. Aliyu Magatakarda Wamakko, Sarkin Yamman Sokoto has described the death of his...
'
Matasan da basu gaza 80 ba da suka shiga cikin Jeji ɗebo Itatuwan girki sun shiga hannun 'yan ta'adda da ake zaton sun yi...
An sace matafiya da dama bayan yan bindiga sun bude wa motocci wuta a garin Iche, mai nisanta wasu yan kilomita daga garin Kagarko...
In dai ba wani canji aka samu ba, a gobe Juma'a ne a ke sa ran Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, za ta sanar...
Sokoto state government today approved the sum of over seven billion naira variation claim for some of the ongoing projects being executed in the...
Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan jihar Sokoto a jiya Talata sun roki a biya su albashin su na watan Fabrairu da Maris.
Kungiyar, karkashin jagorancin Ibrahim Musa,...











