In his opening speech on the inaugural Great Green Wall (GGW) Day celebration, today, Vice President Kashim Shettima  emphasized the urgency of addressing climate...
  Da yawa daga cikin ‘yan siyasar Najeriya sun shiga cikin rigingimu na satifiket ɗin kammala karatu ko na bautar ƙasa, wanda hakan ya janyowa...
Sabon Kwamandan Hisba na Kano da ke arewacin Nijeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya shiga ofis a karo na uku, bayan sake nada shi...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Nijeriya NAFDAC ta yi gargadi kan shan ‘ya’yan itatuwan da aka nuka da sinadarin carbide. Shugabar hukumar,...
The Kebbi State Governor, Comrade Dr. Nasir Idris has distributed 129,000 bags of fertilisers worth N2.3 billion free to farmers across the state.  Speaking at...
By Aminu Abdullahi Gussu. In an effort to achieve his mission "Rescue Zamfara" the executive governor of Zamfara State Dr Dauda Lawal met with European...
Gwamnatin Jihar Kano ta kashe Naira Biliyan 1.5 wajen biyan kudin rajistar jarrabawar NECO na ɗalibai dubu 57 na Makarantun Sakandare daban-daban na Jihar. Hakan...
By Aminu Abdullahi Gusau. Following the removal of fuel subsidy by the Federal government, the  Zamfara state civil servants are currently finding it difficult to...
  Babban hafsan tsaron ƙasa (CDS), Manjo Janar Christopher Musa na gana wa yanzu haka da gwamnan Zamfara, Dauda Lawal a hedkwatar tsaro da ke...
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya amince da fitar da Naira miliyan 62 a matsayin tallafin karatu ga dalibai marasa galihu da ke...