By Abdullahi Alhassan, Kaduna
Network of Peace Journalists Kaduna (NPJK) has commended the Joint Initiative for Strategic Religious Action (JISRA) for organizing a two-day media...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce shi matsayar sa ita ce cewa ba ya nuna adawa da baiwa ƙananan hukumomi cin gashin...
A yau ne za a kammala tattaunawa kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata da ake yi tsakanin Gwamnatin Tarayya da ƙungiyar ƙwadago, yayin da shugabannin...
Ranar Litinin din nan ce ranar da hukumomin ƙasar Saudiyya suka tsayar mastayin ranar cikar waadin kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga kowace...
Hadiza Gabon a cikin shirin da take gayyatar fitattu a bangarori daban-daban na Ganin Room Talk Show, ta ce idan mutum ya shiga fim,...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya, NDLEA ta ce jami'an ta sun kama kwalba 175,000 ta miyagun ƙwayoyi da maganin tari...
A satin da yagabata ne Gwamnatin jihar Sakkwato ta ba da bayanin za ta yi gyaran fuskan kan dokar masarautu in da ta cimma...
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya zargi 'yan adawa a Kano da cin dunduniyar gwamnatin gwamna...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA, ta yi gargadi a game da yiwuwar aukuwar gagarumin ruwan sama a garuruwa da dama na...
Daga Ibrahim Hamisu, Kano.
Kungiyar Ƴan Kishin Kano Tsantsa, wato Kano Patriotic Front (KPF) ta ci alwacin daukar nauyin cigaban da karatun yaron nan da...












