Marubuci Dr. Basit Yusuf Alkali (Masani kuma dan kishin ƙasa)
Kamar dai yadda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Sakkwato Abubakar Bawa, ya fitar da...
Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja; mataimakinsa, Yakubu Garba; da kuma kakakin majalisar jihar, Barista Abdulmalik Sarkin-Daji duk sun tafi aikin Hajji.
Haka kuma,...
Wani babban jami'in 'yan sandan Kenya ya harbi mai jagorantar shari'a a wata kotun majistare da ke Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya.
Dan sandan mai...
Hukumar Zabe mallakar jihar Sakkwato waton SOSIEC ta sanya Assabar 21 ga watan Satumba na 2024 ta zama ranar gudanar da zaben shugabannin ƙananan...
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gano kurakurai a cikin layi na uku da na biyar da na 18 a gyararren taken Nijeriya da...
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya aminta da fitar da kudi domin bayar da goron sallah ga dukkan ma'aikatan jiha da masu...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ya ba da sanarwar nada sabon sakatare a hukumar tattara kudi asusun 'yan sanda mukamin ya soma nan take.
Sabon...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS, ta ce farashin kayan masarufi a Najeriya sun yi tashin gwauron zabo idan aka kwatanta farashinsu da shekarar da...
Aƙalla mutum 50 aka kashe sannan aka sace wasu da ba a san adadinsu ba sakamakon harin da 'yan bindiga suka kai a jihar...
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu ya ƙara wa'adin mulki ga shugabannin ƙananan hukumomin jahar su 23 kamar yadda dokar ƙananan hukumomi da aka...