Babbar Kotun Taraiya dake zaman ta a jihar Kano ta soke dokar da ta rushe masaurutun Kano wadda ta dawo da Sarki Muhammadu Sanusi...
*NA BATA GOMA....!*
*5STARS EXPENSIVE COMPANY*
*RUBUTAWA; MARYAM IBRAHIM (DOCTOR MARYAMAH)*
*Bisimillahir Rahmanir Rahim*
*Shafi na farko.*
'Matsanancin laushin dake ƙara ratsa dukkan sassan jikina shi ne ummul'aba'isan ƙara...
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi kira ga jam'iyar adawa a jihar PDP ta daina fadin abin da mataimakin Gwamnan jihar Sanata Umar Abubakar Tafida...
Gwamnatin Tarayya ta yi martani kan zargin Sanata Rabiu Kwankwaso game da rigimar sarautar jihar Kano.
Gwamnatin ta karyata zargin Kwankwaso kan cewa tana kokarin...
Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya fadi dalilinsa kan kin sukar tsohon gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal a gidajen reidiyo.
Sanata Wamakko ya ce baya zagin...
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa ta kashe sama da ƴan bindiga 80 tare da ƙona babura 45 waɗanda ƴan fashin ke amfani...
'Yan bindiga dauke da makamai sun shiga kauyen Tudun doki dake cikin karamar hukumar Gwadabawa a jihar Sakkwato sun kashe mutane 6 sun yi...
Daga Mukhtar A Haliru Alhaji Murtala Abdulkadir Dan'iya Jarmaya baiwa hukumar zakka da wakafi ta jihar Sakkwato raguna 20 don baiwa mabuƙata abin layyar wannan...
Kotun tarayya a jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta biya tuɓaɓɓen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero bisa tauye ƴancin sa na ɗan...
Kwamitin majalisar wakilai kan harkokin tsaro da tattara bayanan siri ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta saya wa shugaban ƙasa Bola Tinubu da mataimakinsa,...












