Shugaban hukumar Zakka da wakafi a jihar Sakkwato Malam Muhammad Lawal Maidoki ya sanar da jama'ar jiha nasarar da hukumar ta samu a naman...
Duk da Gwamna Ahmed Aliyu ya fito ya karyata lamarin, ƙungiyar MURIC ta nanata cewa har yanzun gwamnan na shirin tsige Sarkin Musulmi.
Ƙungiyar MURIC...
Gwamnonin Arewa maso yamma su 7 sun cimma matsaya za su yi aiki tare don magance matsalar tsaron da yankin ke fama da shi.
Gwamnonin...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Isa Honarabul Habibu Halilu Modachi ya ce kudirin dokar da aka kawo a gaban majalisa baya da...
Aƙalla masu zanga-zangar nuna adawa da ƙarin haraji a Kenya 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a birnin Nairobi bayan da suka mamaye harabar...
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin...
Yayin da Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma da Majalisar Dinkin Duniya a Nijeriya ke yunkurin tabbatar da dorewar zaman lafiya a yankin, babban jami’in...
Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima, ya gargadi Gwamnan Jihar Sakkwato kan yunkurinsa na tsige Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar.
Shettima ya bayyana cewa darajar...
Jam'iya mai mulki a jihar Sakkwato APC ta soma samun rashin jituwa tsakaninta da wasu mambobin ta in da ake zargin Sanata Ibrahim Lamido...
Gwamnatin jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce za ta fara aikin rushe katangar gidan Sarki na Nasarawa da Sarkin Kano na 15 Aminu...