Wasu ƴan ta’adda da suka yi shigar mata sanye da hijabi sun yi garkuwa da mutane 26 a jihar Katsina.
Ƴan ta'addan sun kai harin...
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Arewa Maso Yamma, Salihu Lukman, ya roƙi manyan shugabannin siyasa su haɗa kai don kayar da APC da...
Sheikh Ahmed Gumi ya yi martani kan yarjejeniyar Samoa da gwamnati ta sanyawa hannu.
Sheikh Gumi ya yi gargadi kan lamarin inda ya ce manakisar...
Gwamnatin jihar Katsina ta hada gwiwa da hukumar SMEDAN domin bayar da lamunin Naira biliyan 1 ga kananan ‘yan kasuwa a jihar.
Gwamnatin Katsina ta...
Gwamnan Sakkwato Alhaji Ahmad Aliyu Sokoto ya ce gwamnatinsa nan ba da jimawa ba za ta fara ba da tallafin kudi ga 'yan kasuwa...
Gwamnan Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya gargadi jagororin hukumar malamai na ƙananan hukumomi da suka yi sama da faɗi da kuɗin goron Sallah...
Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban Gidauniyar IRM dake...
NANS Deputy Senate President, Jibril Aminu, presenting ''An Icon Humanitarian Service' award on Ibrahim Ridwan
The National Association of Nigerian Students (NANS), in collaboration with...
Kwamishinan shari'a na jihar Sakkwato Muhammad Nasiru Binji ya ce Sarkin musulmi ba ya da hurumin da zai nada hakimai da uwayen kasa ba...
Hukumomin lardin Sindh na Pakistan sun haramta wa malaman addinin Musulunci fiye da 140 yin wa'azi har na tsawo wata biyu.
Hukumomin sun ce sun...











