Sanata mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, Adamu Aliero, ya bayyana cewa rundunar sojin Najeriya ta kora wata kungiyar ‘yan ta’adda da ake kira Lakurawa...
Kotun daukaka kara a Abuja ta soke hukuncin kotun tarayya da ke Abuja, wanda ya hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC)...
By Aminu Abdullahi Gusau. The Federal University, Gusau in Zamfara State, has disassociated itself from claims by the sacked Vice Chancellor of Nnamdi Azikiwe University,...
 In furtherance of initiatives that leverage the food security emergency declared by President Bola Ahmed's Tinubuadministration last year, Niger Foods in partnership with the...
Majalisar dokokin Najeriya  ta tanadi daurin rai da rai ga masu safarar miyagun ƙwayoyi Wannan shawarar ta biyo bayan amincewa da rahoton da majalisar dattawa...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad a ranar Alhamis ya gabatar da kasafin kuɗin 2025 da yawansa ya kai Naira Biliyan 465,805,248,317.12 ga majalisar dokokin...
Majalisar wakilai ta yi watsi da kudurin dokar da ta nemi a gabatar da wa'adin mulki na shekara shida ga shugaban kasa da gwamnonin...
Dalibai da dama ne su ka  ji rauni bayan rikici ya barke tsakanin makarantun sakandare a Ilọrin, babban birnin Jihar Kwara. Channels TV ta rawaito...
    Sanannen dan Kasuwar nan dan jihar Kebbi Alhaji Balanbala Jega Dallatun Jega  wanda arewacin Nijeriya ta sani da BLB ya rasu a ranar Lahadin...
Muƙaddashin shugaban PDP na kasa, Umar Damagum ya jagoranci wani muhimmin taro da shugabannin jam’iyyar PDP na jihohi 36 a ranar Laraba a Abuja....