The National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) has refunded over N301.56million to the 4,936 pilgrims from Kebbi State who performed the 2023 Hajj. Each...
Allah Ya yi wa fitaccen mawaƙin Hausan nan Elmuaz Birniwa rasuwa a ranar Laraba da maraice.
Rahotanni sun ce ya rasu ne sakamakon bugun zuciya...
CISLAC urges national assembly to prioritise equity, transparency in Nigeria tax Bill 2024
By Abdullahi Alhassan, Kaduna
The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC)has been at...
Majalisar wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya dakatar da shirin ritayar ma’aikata 1,000.
A cewar rahotanni, babban bankin ya shirya tsaf don...
Kamfanin jiragen sama na Aero Contractors, wanda shi ne mafi dadewa a Najeriya, ya ce matafiya za su biya mafi ƙarancin N80,000 don tafiye-tafiyen...
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kwalejojin Kimiyya da sauran manyan makarantu ya gano cewa sabuwar Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Ugep, Jihar Cross River,...
Kungiyar 'Team New Nigeria' (TNN) ta fara shirye-shiryen ficewa daga jam’iyyar APC don kafa sabuwar jam’iyyar siyasa da za ta ceto Najeriya daga talauci,...
Kwamishinan lafiya na jihar, Alhaji Yunusa Isma’il ne ya yi wannan kira a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Birnin Kebbi a...
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya musanta rade-radin cewa gwamnonin Arewa suna adawa da Shugaba Bola Tinubu saboda manufofin sauya tsarin haraji da...
Hukumar Tallafin Ilimi na Manyan Makarantu (TETFund), Hukumar Kasa ta Kimiyya da Injiniyanci (NASENI), da Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) za su...











