By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The President of the Nigeria Union of Journalists (NUJ), Mr. Alhassan Yahaya, has called for a deeper partnership between the media...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The Coalition of over 67 Civil Society Organizations in Nigeria has call on President Ahmed Tinubu led administration to end harassment,...
Dakarun hedkwatar tsaro na musamman na Operation Brigade sun gudanar da wani samame na hadin gwiwa kan 'yan ta'addar Lakurawa a karamar hukumar Gudu...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da daukar karin malamai 2,000 aiki a makarantun jihar.
Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Alhamis yayin...
Dakarun Sojojin Najeriya na rundunar Operation Fansan Yamma sun farmaki ƴan ta'adda a jihohin Sokoto da Kebbi. Dakarun sojojin sun samu nasarar fatattakar ƴan...
Fitaccen lauyan nan mai rajin kare ƴancin bil'adama , Femi Falana, SAN, ya tabbatar da cewa ko da an je Kotun Ƙoli, Sarkin Kano...
Tsohon Gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bar jam'iyar PDP a wata sanarwa da ya fitar a Sakkwato.
The cost of petrol in Nigeria is expected to rise following a significant increase in depot loading prices on Monday.
Brent crude oil, the global...
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce babban layin wutar lantarki na kasa zai ci gaba da sauka saboda "tsoho ne kuma ruɓaɓɓe ne".
Jaridar...
Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa ta shigar da karar gwamnatin shugaba Bola Tinubu da gwamnonin jihohin Najeriya 36 a kotun ECOWAS...