Rahotanni sun tabbatar cewa an ɗage taron 'Qur'anic Convention' da aka shirya yi a Abuja a karshen watan Fabrairun 2025.  An dage taron ne wanda...
  An samu tashin wata gobara a ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) da ke jihar Sokoto.  Gobarar ta tashi ne a ofishin...

ZAMAN JIRA: Fita Ta Biyar

0
ZAMAN JIRA                *NA**HAUWA'U SALISU (HAUPHA)*                         Page 5 "Malam...
  By Abdullahi Alhassan, Kaduna. The West Africa Youth Congress (WAYC) has  on the Nigerian Government to immediately suspend the activities of the Canadian embassy following...
LISSAFIN ƘADDARA: Fita Ta 21 da 22                   Na*ZAINAB SULAIMAN*        (Autar Baba) Not edited *DEDICATED TO...
Jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood, Maryam Muhammad, waccw aka fi sani da Maryam Malika, ta roƙi wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin...
Sanata Ibrahim Lamiɗo ya ziyarci sakataren gwamnatin tarayya Sanata George Akume a fadar shugaban kasa in da suka tattauna muhimman batutuwa da suka shafi...
Daga ranar 1 ga watan Maris wato farkon Azumi, duk wanda ya ciri dubu 20,000 a cikin ATM din da ba na bankinsa ba...
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta kama wasu makiyaya guda 47 bisa laifin aikata laifuka da kuma yunkurin kisan kai sakamakon...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya kai ziyara don ganawa da tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, Jihar Ogun. Ayarin motocin Atiku sun...