Majalisar Kolin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), ta bayyana dalilan goyon bayanta ga 'Qur'anic festival' da aka shirya yi a Abuja, ranar 22 Fabrairu, 2025....
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi ƴasanda da kokarin hana taron addini na na dariƙar Tijjaniyya na shekara-shekara a jihar, inda ta ƙaryata cewa akwai...
Tawagar 'yan majalisun dokokin Najeriya sun jajantawa gwamnatin jihar Naje bisa iftila'in gobarar tankar mai da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 77 a jihar. Yan...
Gwamnatin jihar Katsina ta ƙaryata rahoton cewa ta na sansanta wa da ƴan fashin jeji, sakamakon rahoton cewa ta na sasanta wa da ƴan...
A fire broke out early Tuesday at the Sokoto Timber Market, just two weeks after a similar incident. The cause of the fire remains unknown,...
  Gwamnatin jiihar Sokoto ta gargadi mazauna yankin gabashin jihar da su kasance masu taka tsantsan game da ƴan ta’addan da ke guduwa.  Gwamnatin ta yi...
By Aminu Abdullahi Gusau. United Nations Children’s Fund (UNICEF) has reported that nearly 5.4 million children under the age of five in Nigeria’s northwest and...
Daga Ibrahim Hamisu, Kano. Tsohon dan takarar Kansila a mazaɓar  Dawanau Honarabul Abdullahi Ado Mai Kaza ya bayyana babban daraktan yada labarai da wayar da...
Rikicin cikin gida na ci gaba da zama kalubale ga jam'iyyar PDP game da taron kwamitin zartarwa da ake shirin yi a Najeriya. Zaman...
Gwamnatin jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta fito da tsarin ba mata damar yin karatu kyauta. Gwamnatin Jigawa ta fito tsarin ilimi...