Gwamnatin Nasarawa ta raba sabbin taraktoci 30 ga kungiyoyin manoma a jihar 

Gwamnatin Nasarawa ta raba sabbin taraktoci 30 ga kungiyoyin manoma a jihar 

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya raba sabbin taraktoci 30 ga kungiyoyin manoma a fadin kananan hukumomin jihar 13 domin inganta abinci.

Harkar noma na sha wahala a Arewacin Najeriya duk da shi ne arzikin da yankin ke fama da shi amma an yi masa rikon sakainar kashi.

Masu hannu da shuni da gwamnatoci ba su baiwa haujin muhimmanci don gina al'ummar yankin.

 Abbakar Aleeyu Anache