EFCC ta gano wasu kudade a cikin budu da aka boye har suka lalace
Hukumar yaƙi da hana zagonb ƙasa na tattalin arziƙi wato EFCC ta gano wasu maƙudan Kuɗaɗe ƙunshe a cikin buhu a yankin wadata dake Makurɗi jihar Binuwe.
Biyo bayan rahotonni da su ka bayyana cewar kuɗaɗen wanda aka gano cewa! mallakar wasu mutane biyu ne kaɗai.
Wannan dabbanci irin na mutanen Nijeriya ya yi yawa a koyaushe azzalumai a kasar ba su daina cuta har sai sun mutu.
A Nijeriya mafiyawan macuta ba su barin cuta sai bayan rayuwarsu da ka gansu, sun yi la'asar ba damar ne amma da zaran suna da lafiya da dama sai sun cuci talaka a duk in da suke.
managarciya