Dogariyar Matar Gwamnan Kebbi Ta Rasu
Allah Ya Yi Wa Dogariya ‘Yar Sandan Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Zainab Shinkafi Bagudu rasuwa.
Sufeto Hassana Sule ta Rasu ne A Daren Talata Da Ta Gabata, Bayan Ƴar Gajeruwar Rashin Lafiya.
An Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Jihar Kogi.
Daga Jamilu Dabawa.





