DAY 2 RAMADAN KAREEM: Yadda Za Ki Haɗa POTATOES ROLL Domin Burge Iyalinki
BASAKKWACE'Z KITCHEN
DAY 2 RAMADAN KAREEM
POTATOES ROLL
INGREDIENTS
fulawa
dankalin hausa
tarugu
albasa
maggi
kayan ƙamshi
METHOD
Da farko zaki kwaɓa fulawar ki kwaɓin meat pie,se ki ɗauko dankalin ki da kika riga rika bare bayan kika dafa,se ki goge da abin goge kuɓewa,se ki ɗauko kayan miya da kayan kamshin ki ki zuba,se ki tsakuda shi waje ɗaya,se dauko fulawan ki murza ta ta fale fale ,ki samu reza ki yanka shi a tsaye se ki debo hadin dankalin ki ki zuba ki nannade kamar tabar ma,se ki sa a cikin mangyada ki soya ye ja se ki kwashe shikenan.
MRS BASAKKWACE
managarciya