Baiwa Gwamnan Kebbi Sarautar GANUWAR ALIERO Abin Yabawa Ne----Talban Aliero

Baiwa Gwamnan Kebbi Sarautar GANUWAR ALIERO Abin Yabawa Ne----Talban Aliero
 
Shugaban Kamfanin Motalba Solid Ltd Kaduna Alhaji Mohammad Adamu Aliero ll (Talban Aliero) yana taya Maigirma Gwamnan Kebbi Kwamared  Dr.  Nasiru Idris  murnar Sarautar da maigirma Sarkin Aliero ya ba shi ta GANUWAR ALIERO.
Baiwa Gwamnan Jihar Kebbi sautar abin yabawa ne domin ya cancanci kowace karramawa daga mutanen Aleiro ganin yadda yake ta fadi tashin ganin yankin da jihar Kebbi sun samu cigaba.
Ba zan yi mamakin Gwamna ya ci gaba da samun karramawa a ko'ina ba, domin shi masoyin talakawa ne da ya sadaukar da kai domin inganata rayuwar muatanen jiharsa. 
 
Allah ya yi jagora Àmeen