admin
Gwamnonin Arewa Maso Gabas Sun Ba Da Gudunmuwar Miliyan 20 Ga...
Gwamnonin Arewa Maso Gabas Sun Ba Da Gudunmuwar Miliyan 20 Ga Mutanen Goronyo
Sati ɗaya bayan kai hari a Kasuwar Goronyo aka kashe mutane da...
Za Mu Tabbatar Da Hana Ɗauki Ɗora A Cikin Jam’iyarmu Ta...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Gwadabawa da Illela a majalisar tarayya Honarabul Abdullahi Balarabe...
Kakakin majalisar Sakkwato ya ƙauracewa zaɓen shugabanin APC
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Kakakin majalisar jihar Sakkwato Alhaji Aminu Muhammad Achida ya ƙauracewa zaɓen shugabannin APC da aka...
Za A Ci Gaba Da Aikin Jirgin Ƙasa Daga Abuja Zuwa...
Daga: Abdul Ɗan Arewa Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a ranar Juma’a ya ba da umurnin fara jigilar Jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna ranar Asabar.
Amaechi...
Dalilin Da Ya Sa Wani Matashi Ya Rataye Kansa a Jihar...
Wani matashi ya hallaka kansa ta hanyar rataya a ƙaramar hukumar Kiru ta jihar kano.
Matashin ɗan kimanin shekarau 30 da ba a bayyana sunanan...
Kwana Uku A Jere Za a Shafe Ana Tsawa A Nijeriya—–NIMET
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya Nimet ta yi hasashen cewa za a yi sanyi na kwana uku tare da tsawa a fadin Najeriya...
Ina Goyon Bayan Shugaba Buhari Ya Cigaba Da Yakar Macutan Kasar...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Malam Abubakar Muhammad Atiku Walin Kalgo shi ne tsohon limamin sojojin Najeriya, yana daya daga cikin...
Daliban Makarantar Sakandiren Yauri 30 Sun Kuɓuta Daga Hannun Masu Garkuwa...
Daliban Makarantar Sakandiren Yauri 30 Sun Kuɓuta Daga Hannun Masu Garkuwa Da Su
Rahotanni daga jihar Kebbi na nuna cewar akalla daliban makarantar Sakandiren Gwamnatin...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Jirgin Ƙasa Hari Kan Hanyar Abuja Zuwa...
'Yan bindiga sun dasa nakiya a digar Jirgin kasa a Rijana inda daga bisani kuma suka budewa jirgin wuta. Jirgin ya taso ne daga...
Kar Ku Baiwa Masu Tsattsauran Ra’ayi Damar Shugabantar Nijeriya—–Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci hukumomin tsaron kasa tare da shugabannin siyasa da su tashi tsaye wajen ganin sun murkushe duk...











