admin
Sabon Karin Haraji: Gwamnati Na Aiki Da Doka Da Maslahar Jihar...
Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan jihar Adamawa a Kafafen Sadarwa Muhammad B. Tukur ya magantu biyo bayan rahoton da jaridar Yola 24 ta...
2023: Atiku Na Kokarin Rarrashin Wike, Wani Babban Jigon PDP Ya...
Wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yankin ƙaramar hukumar Danko/Wasagu, jihar Kebbi, Alhaji Jinaidu Wasagu, ya sauya sheka zuwa APC mai mulki....
Gwamnatin Buhari Ta Shawarci ’Yan Najeriya Su Gaggauta Goge Wasu Manhajojin...
Hukumar Kula da Harkokin Sadarwar ta Najeriya ta gano wasu abubuwan da ka iya kawo tsaiko ga 'ya kasa a kan manhajar Google Chrome.
A...
Sojoji Sun Kwato Mutum 6 Da Aka Yi Garkuwa Da Su...
Sojojin Nijeriya sun yi kwato mutum 6 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kaduna.
Dakarun sun kubutar da mutanen ne a yayin...
Yadda ‘Yan Majalisar Shura Ta Shekarau Suka Raba Naira Miliyan 100...
Wasu hotuna sun nuna wasu mambobin Shura, majalisar shawara ta harkar siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, suna raba wani kaso na Naira miliyan 100 da...
Hukumar Zakka da wakafi ta jihar Sakkwato, ta karbi motoci ukku...
Daga Mukhtar A Haliru Tambuwal Sokoto.
Shugaban Zantarwa Hukumar Zakka da Wakafi ta jihar Sokoto malam Muhammad Lawal Maidoki Sadaukin Sakkwato ya bayyana cewa Hukumar...
Yajin Aiki: Kotu ta ɗage sauraron ƙarar da Buhari ya shigar...
Kotun Masana’antu ta Ƙasa ta ɗage shari’ar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, zuwa ranar 16 ga watan Satumba.
Mai shari’a...
Mafarauta da ‘Yan Banga Sun Kashe ‘Yan Bindiga 30 a Taraba
Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...
Ma’aikatan Kula Da Zirga-zirgar Jiragen Sama Sun Hana Tashin Jirage a...
Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...
Yajin-aiki: Rikakkun Farfesoshi da SANs 46 Za Su Kare ASUU a...
‘Ya ‘yan kungiyar ASUU wadanda sun kware a harkar shari’a za su kare malaman jami’a a shari’ar da za ayi tsakaninsu da gwamnatin tarayya....












