admin
Wadanda su ke da hakkin kare gwamnati na sun bari ana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce duk da irin nasarori da kyakkyawar gwamnatinsa ta samu amma wadanda ya kamata su yi magana kan nasarorin...
Minister Ya Maida Rubuta Jarrabawar Ƙarin Matsayi Na Kukumomin NIS, NSCDC...
Ministan harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayar da umarnin a riƙa gudanar da jarabawar karin matsayi ga ma’aikatan Hukumar Shige-da-fice ta Ƙasa, NIS,...
Tukur Mamu is a terror financier, DSS tells court
The Department of State Services (DSS) yesterday told a Federal High Court (FHC) in Abuja that its preliminary investigation established that hostage negotiator, Tukur...
2023: Abubuwan da Zan Yi a Kwanaki 100 na Farko da...
Dan takarar jam’iyyar PDP na zaben shugaban kasa, Atiku Abubakar yace zai fito da wani asusun Dala biliyan 10 domin ya farfado da tattalin...
Zamfara State Government Launches Fertilizer Sales To Farmers
By Aminu Abdullahi Gusau
The Zamfara State government has today launched the sales of fertilizer to over 2000 farmers accross the State on cash and...
‘Yan Bindiga Sun Kori Mutanen ƙauyuka 5 da Sace Shanu Sama...
Mazauna wasu Kauyukkan da ake kira Ungusi, Asarara, Sangi, Mai Kurfana, da Gwandi duk cikin karamar hukumar Kebbe a Sokoto 'yan bindiga suka fatattake su dubban...
Kotu ta baiwa DSS damar ci gaba da tsare Mamu har...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Talata ta baiwa Hukumar Ƴan Sandan Farin Kaya, DSS damar su cigaba da riƙe...
Ɗan Majalisar Tarayya Ya Gina Katafariyar Police Station A Mazaɓarsa Dake...
Honarabul Kabir Ibrahim Tukura Yana Daf Da Kammala Aikin Ginin Sabuwar Ma'aikatar Yan Sanda Police Station Da Ke Garin Ribah A Jihar Kebbi,
Daga Abbakar...
Sau 3 Ina Ƙoƙarin Kashe Mahaifina Domin Na Ci Gado—Ɗan Mai...
'Yan sanda a jihar Kano sun kama wani matashi ɗan shekara 25 Nasir Kabir tare da ƙaramar bindiga da ake kira pistol a unguwar...
Kotu Ta Ƙi Bayar Da Belin Matashin Da Ya Take Ƙafar...
Babban Lauyan Jihar Sokoto (AG), Mista Suleiman Usman, SAN, ya karbi ragamar gurfanar da Aliyu Sanusi-Umar, da ake tuhumarsa da laifin tukin ganganci da...











