admin
2023: Kada Ku Zabi Duk Wanda Yace Abubuwa Za su Gyaru...
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yayi ikirarin cewa abubuwa...
Ban Amince A Nijeriya Ana Shan Litar Man Fetur Miliyan 66...
Wai Shan Man Fetur Muke yi: Sanusi Lamido Yace Ta Yaya Ake Shan Litan Mai Milyan 66 a Rana
Tsohon gwamnan bankin CBN kuma tsohon...
Yan Arewa Ni Suke Bukata, Ba Wani Bayarabe Ko Inyamuri Ba—...
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa shi yan Arewa ke bukata a 2023 ba dan takara...
Gwamnan Bauchi Ya Yafewa Fursunoni 153 Tare Da Ba Su Dubu...
Gwamnatin jihar Bauchi ta yafewa fursunoni 153 da suka kananan laifuka da aka jefa gdajen yari daban-daban a fadin jihar ta Arewa maso gabas....
Ina Tausaya Wa Wanda Zai Gaji Buhari—Sarki Sanusi
Tsohon sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi kuma mataimakin shugaban hukumar bunkasa saka hannun jari na Kaduna, ya ce yana tausayin wanda zai gaji Shugaba...
Rikicin PDP: Kwamitin Amintattau Ya Nemi Tambuwal Ya Gaggauta Kiran Taron...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tambuwal Zai Samu Nasarar Tara Gwamnonin PDP a wannan marar da ake ciki?
Kwamitin amintattun jam'iyar...
Gidauniyar Ilimi ta ADDA Girl Education ta bai wa Dalibai 150...
Daga Habu Rabeel, Gombe
A kokarin ta na ci gaban harkar ilimi musamman na 'ya'ya Mata tsohuwar Alkalin kotun koli ta supreme court Mai Shari'a...
Ali Nuhu ya maka jaruma Hannatu Bashir a kotu bisa zargin...
JARUMIN Kannywood Ali Nuhu ya kai ƙarar babbar furodusa Hannatu Bashir a kotu bisa zargin ta ci masa mutunci ta hanyar gaya masa magana...
Kotu ta Rusa Zaben Fidda Gwani Na Gwamna A Jam’iyar APC ...
Daga Ukasha Ibrahim.
Kotu ta rushe zaben fitar da gwani na gwamnan jihar Adamawa wanda Nuhu Ribadu yashigar da kara inda yake kalubalantar nasarar da...
Shugaban PDP Ya Yi Magana Kan Zargin Karbar Rashawar Biliyan Daya...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, ya tabbatar da cewa ya karba N100 miliyan daga wani Gwamna.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas...











