Jam’iyar APC ta ɗaga zaben shugabannin jam’iyar na jahohi zuwa makwanni biyu.nan gaba saɓanin yanda ta shata
Jam’iyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da ɗage zaben shugabannin jam’iyar a matakin jahohi zuwa makwanni biyu masu zuwa.
Zaben dai wanda aka shirya yi a biyu ga watan goma 2/10)2021 an matsar da shi zuwa 16/10/2021 bayan mafiyawan masu son tsayawa takara a jihohinsu sun shirya.
Da yawa an yi hasashen kasa silhunta wasu ‘yan takara ne a jihohi ne dalilin ɗaga gangamin.



