An baiwa hammata iska a taron kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP 

Jami'an tsaro sun karbe ikon sakatariyar jam'iyyar PDP bayan ba hammata iska a taron kwamitin amintattu na jam'iyyar

An gwabza fada a hedikwatar jam’iyyar PDP, inda ake gudanar da taron kwamitin amintattu na jam’iyyar (BoT).

Rikicin dai ya fara ne lokacin da aka hana Sunday Ude-Okoye, wani jigo a jam’iyyar shiga wajen taron.

Jam’iyyar PDP dai ta shiga wani sabon rikicin shugabanci a daidai lokacin da Samuel Anyanwu da Ude-Okoye, tsakanin su ke ikirarin zama sakataren jam’iyyar na kasa.