MOMMYN MUS’AB CLASSIC FOOD
&
GYARAN JIKI
Allayahu
Yakuwa
kayan kamshi
Tumatur
Albasa
&
GYARAN JIKI
*MARGI SPECIAL*
Ingrediant
Allayahu
Yakuwa
kayan kamshi
Tumatur
Albasa
Bushashen kifi
Man gyada
Tarugu
Fresh cury leaf
Tarugu
Fresh cury leaf
Da farko asa Mai a tukunya deden sanwa idan manja yayi zafi seki sa albasa idan tafara laushi se ki sa tumatur. dinki isasshe sabida ganyenki, se ki barsu su soyu, se kisa tarugu wadatacce, saboda miyarki ta yi yaji ,se ki sa kayan kamshi,idan kika gama sawa ki zuba ruwan zafi kaɗan ka da ya wuce kayan miyanki ki dauko alayyaho ki sa ,ki sa frsh cury daura ki finki tarwaɗa(Cat fish) da sauran kayan ƙamshi ki sa, ki ƙara allayaho, ki rufe shi inya dafu kin tabbatar kifinki ya yi da allayahonki sai ki sauke.
A ci daɗi Lafiya
Mommyn Mus’ab
Gamasu bukatar ƙarin bayani.
07041105956
Share✅
Edit❌
Comment✅





