Home Uncategorized Amfanin AYA Guda 6 Ga Lafiyar Ɗan’adam

Amfanin AYA Guda 6 Ga Lafiyar Ɗan’adam

2
0


BASAKKWACE’Z KITCHEN

AYA MAI SUGAR

INGREDIENTS

▪Aya 4 cups
▪Sugar 2 cups
▪Salt Tspn
▪Flavour Tspn

Method:

Ki surfa aya ki wanke ta tas, ki zuba a tukunyarki  a soya ta har sai kinga ta soyu, ki aje ta a gefe.

Ki zuba sugar 1 cup a tukunya da ruwa 1 cup da gishiri rabin karamin cokali ki dora a wuta ya dahu har sai sugar ta yi danƙo ta fara kumfa sai ki zuba wannnan aya kina juyawa har sai ta hade. Ki juye a faranti. Ki ɗauko sauran sugar ki yi kamar na farkon, ki kuma zuba ita wannan ayar da kika sawa sugar da farko. In ta yi ki juye a faranti ki zuba flavor ki juya.

Note: Amfanin sa sugar sau biyu yafi haske ne in baki so kina iya sawa sau ɗaya tak

Amfanin Aya ga lafiyar jikin ɗan adam:
.Tana ƙara kaifin ganin ido,
.Tana sanya kuzari a jikin ɗan adam,
.Tana ƙara yawan ruwan maniyi,
.Tana saisai ta tunanin ƙwaƙwalwa,
.Tana sanya basira,
.Tana ƙara lafiyar haƙora.




MRS BASAKKWACE 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here