Home Uncategorized Bafarawa ya fice a jam’iyar PDP Uncategorized Bafarawa ya fice a jam’iyar PDP By admin - January 14, 2025 6 0 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Tsohon Gwamnan Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bar jam’iyar PDP a wata sanarwa da ya fitar a Sakkwato.