ICE CANDY
RECIPES
*corn starch
*condesent milk
*sugar
*flour
*food color
*water
*leda
METHOD
Da farko zaki samu tukunya ki daura akan wuta ki zuba sugar da condensed milk dinki ki juya ki barshi ya tafasa
in ya tafasa sai ki dama corn-starch naki ki zuba saboda kar yayi gudaji in yayi kauri sai ki sauke ki zoba food color da flavor dinki sai ki kulla kisa a fridge
In kuma mai difference colors kike so toh sai ki rarraba ki sassa color din da kike so daganan sai kisa fridge yayi kankara
Ina fatan dai zaku gwada
Kuma dai Kusan dai wanda ya iya yahuta luv u all Rabisha






