‘Yan bindiga suna cigaba da kashe mutane a kudancin Katsina in da suke kashe magidanta da yin garkuwa da manoma da sace dabbobi.
Maharan suna matsala mutane duk tsarin samun sulhu na zaman lafiya da aka kawo a jihar.
A bayan nan sun kai farmaki Bakori da Funtuwa da ɗandume a yankin sun kashe mutane za su kai 13.






