Home Hausa Films Jarumi Adamu A. Zango ya saki matarsa Jaruma Maimuna Pretty

Jarumi Adamu A. Zango ya saki matarsa Jaruma Maimuna Pretty

19
0

Bayanan da Arewa Updates ta samu sun ce tuni Mainuna ta soma kwaso kayanta daga gidan.

Makusantansu sun tabbatar da faruwar lamarin, inda suka ce sakin ya biyo bayan saɓanin da maʼauratan suka samu.

Kazalika, an yi ƙoƙarin samun daidaito kan lamarin amma abin ya ƙi yiwuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here