Home Labarai Shugaban INEC ya buƙaci ADC ta dakatar da shirin gudanar da babban...

Shugaban INEC ya buƙaci ADC ta dakatar da shirin gudanar da babban taronta na Nijeriya

3
0

Joash ya nemi jam’iyyar ta dauki darasi ga rikicin jam’iyyun da ya faru a jihohin Zamfara da Filato, wanda ya sabbaba soke nasarar wasu ‘yan takarar gwamnoninsu.

A wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Arise a ranar Juma’a, Amupitan ya ce ci gaba da gudanar da tarukan na ADC na iya haifar da mummunan sakamako na fuskantar fushin doka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here