Home Uncategorized YANDA ZA KI SAMAR DA HADIN EGG AND AVOCADO   SALAD DA MATUKAR...

YANDA ZA KI SAMAR DA HADIN EGG AND AVOCADO   SALAD DA MATUKAR BURGE IYALI

12
0

@BASAKKWACE’Z KITCHEN

 HADIN EGG AND AVOCADO   SALAD 

INGREDIENTS
Kwai
Latas
Avocado
Tumatur

Method
Da farko aunty na za ki dafa k’wanki sai ki yanka Avocado ki, ki yanka tumatur  da latas, ki hade su waje d’aya, kina iya cin shi da shinkafa, yana kara lafiya a jiki da rage tumbi, da k’ara jini a jiki

Wannan hadin na musamman ne matukar ki gwada shi a sau daya ba za ki bari har koyaushe, domin shi baya gundurar mutum a duk san da aka hada shi.

Ke dai a matsayinki na mace gwanar girki gwada wannan ki gani, hadi ne na kai tsaye ba sai an dafa ba.
MRSBASAKKWACE 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here