Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tsayar da Mataimakin sa, Nasir Yusuf Gawuna a matsayin ɗan takarar gwamnan Kano a jam’iyar APC a zaɓen 2023.
Ganduje ya zaɓi Gawuna ne a wani taron masu ruwa da tsaki da ya gudana, kamar yadda Daily Nigerian Hausa ta jiyo.
Jaridar ta jiyo cewa masu ruwa da tsakin kuma sun amince da Kwamishinan Ƙananan Hukumomi, Murtala Sule Garo, ya zama mataimaki a takarar ta Gawuna.
Majiyar mu ta jiyo cewa da ƙyar masu ruwa da tsaki da wasu manya a jihar su ka shawo kan Garo ya amince da yi wa Gawuna mataimaki a takarar.
Ana ganin cewa Garo, wanda ya ke da iko da jam’iyar a matakin Kananan Hukumomi, shi ne ɗan takarar da mai-ɗakin gwamnan, Hafsa Ganduje ta zaba a matsayin ɗan takarar APC a jihar.







Hey there,
Join us for a free 1-on-1 session and learn how to manage your social and organic marketing directly from ChatGPT and Claude using the https://letstalkugc.com Connector — so AI assistants find, understand, and reference your brand where customers are now searching.
– Personalized guidance
– Live demo & best practices
– Free of charge
– No commitment or obligation
Google Calendar Link: https://calendar.google.com/appointments/schedules/AcZssZ0uHlTYoWIthRHFAllU-A3_rVAeQNJbDzShB1rda3nduvQ6tWQqCNkoQyRubq99r3pLa7_8CUw1
Best regards,
The Letstok Team
https://letstalkugc.com
If you choose to opt-out of any more emails from our side, please fill the form at brnd .li/delist URL with your domain address (URL).
Jakobstrasse 98, Elbridge, CA, USA, 93902