YOGHURT:Yadda Za Ki Hada Na Ki Cikin Sauki 

      YOGHURT:Yadda Za Ki Hada Na Ki Cikin Sauki 
BASAKKWACE'Z KITCHEN
 
      
 
      YOGHURT:
 
INGREDIENTS
madarar gari rabin kwano
nono maras tsami 
small cup
ruwa
 
METHOD
Da farko za ki samu tukunyarki mai kyau ki zuba ruwa ki dora kan wuta su tafasa sai ki barshi ya huce kadan idan sun huce sai ki dauko madara ki rinka barbadawa kina damawa harya danyi kauri (karki bari yayi gudaji)sai ki dauko nono mai kauri kuma marar tsami shi ma ki rinka zubawa kina motsawa idan kin gama sai ki rufe ki a jiye wuri mai dan dumi ki barshi kamar 4hr after 4hr sai ki bude madarar za ki ga tayi kauri sai ki zuba sugar da flavour ki motsa ya motsu sai ki zuzzuba a cikin madaidaiciyar  roba ki sa a fridge yayi sanyi sai a baiwa maigida
 
 
08167151176
MRSBASAKKWACE