@BASAKKWACE’Z KITCHEN
HADIN EGG AND AVOCADO SALAD
INGREDIENTS
Kwai
Latas
Avocado
Tumatur
Method
Da farko aunty na za ki dafa k’wanki sai ki yanka Avocado ki, ki yanka tumatur da latas, ki hade su waje d’aya, kina iya cin shi da shinkafa, yana kara lafiya a jiki da rage tumbi, da k’ara jini a jiki
Wannan hadin na musamman ne matukar ki gwada shi a sau daya ba za ki bari har koyaushe, domin shi baya gundurar mutum a duk san da aka hada shi.
Ke dai a matsayinki na mace gwanar girki gwada wannan ki gani, hadi ne na kai tsaye ba sai an dafa ba.
MRSBASAKKWACE
MRSBASAKKWACE





