YANDA ZA KI HADA STUFFED PEPPER SOUP TA MUSAMMAN

YANDA ZA KI HADA STUFFED PEPPER SOUP TA MUSAMMAN
STUFFED PEPPER SOUP 
 
INGREDIENTS
Rice
Tattasai red& green
Tarugu
Spices &magi
Manja
Latas
MA
 
 
METHOD
Dafar ko zaki niƙa tattasai da tarugu,se ki ɗaura manjan ki a wuta ya soyu,ki zuba miƙaƙƙen kayan miyar ki,ki zuba spices and magi ya dahu ya soyu,se ki ɗauko dafaffen shinkafar ki kizuba ,se ki ɗauko yan kakken green tattsai da red ki zuba ki juya ki rufe for 5munites se ki sauke,ki watsa yankakken latas ɗinki ƙanana a sama,zaki iya ci da shinkafa doya kus-kus etc.
 
MRSBASAKKWACE