YANDA ZA KI HADA COCONUT CUP  CAKES

YANDA ZA KI HADA COCONUT CUP  CAKES
 
 
 
 
MRS BASAKKWACE'Z KITCHEN
 
 
 
YANDA ZA KI HADA COCONUT CUP  CAKES 
 
 
INGREDIENTS
FLOUR gwango 1
EGG 12
FLAVOR tea spoon 
BAKING POWDER 2tea spoon 
COCONUT half 
SUGAR Rabin gwango
BUTTER 1
 
 
METHOD
Da farko Aunty na Zaki ɗauko robon ki me fadi ki sai ki zuba sugar ki,sai ki zuba butter ki fara mixing din su waje daya da muciya in Kuma kina da mixer sai kiyi amfani dashi,in ya hade sai ki dauko kwanki ki fasa ki tsiyaye farin ciki ki aje yellow a gefe in ki Kara mixing dinsu sosai ,sai ki zuba flavor ki da bakin powder ki Kara mixing dinsu sosai,sai ki dauko kwakwanki da kika riga kika goge ta a magogi ki zuba ,sai ki dauko wanannan yellow kwaiduwar ki zuba kici gaba da mixing dinsu sosai da sosai ,sai ki ɗauko gwangwanayen kizuba ki saka a oven ki gasa da ya gasu za kiji kamshi na tashi bajau.
 
 
MRS BASAKKWACE