YANDA ZA KI HADA CHICKEN AVOCADO SALAD A LOKACI NA MUSAMMAN

YANDA ZA KI HADA CHICKEN AVOCADO SALAD A LOKACI NA MUSAMMAN





CHICKEN AVOCADO SALAD 

INGREDIENTS
Avocado(fiya)
Kaza
Kwai
Rid'i
Latas

Method
Da farko aunty na zaki kasa tsokar kazar ki, se ki dafa kwanki ya dahu, se ki dauki fiyan ki, ki wanke ki fere bayan ki yanka, se ki dauko rid'in ki wanda kika soya da gishiri, se ki kawo bowl din ki me tsafta ki shimfid'a  falle fallen latas ki d'auko tsokar kazar ki ki yanka akai, se ki dauko fiyanki da daffaen k'wanki ki zuba, se ki d'auko  rid'in ki ki barbada a sama.


Wannan had'in yana da kyau sosai da amfani a jiki.


MRSBASAKKWACE