YANDA AKE HADA MILK SHAKE MAI DADIN GASKE

YANDA AKE HADA MILK SHAKE MAI DADIN GASKE

@BASAKKWACE'Z KITCHEN




MILK SHAKE 

INGREDIENTS.
Oval tine or milo
Flavor
Sugar
Madara


METHOD
Da farko za ki zuba madarar gari a kwano, sai  ki  zuba milo ko ovaltine, sai ki zuba ruwa sai ki kaɗa shi sosai har yayi kumfa, sai zuba ƙanƙara da suger dai dai bakinki, sai ki zuba a jug. Idan kinga ya kwanta sai ki ƙara juya shi sosai.
Wannan hadin mai dadin gaske ne dake kara yawan lafiyar jikin mutum wanda ake son a rika sha a lokutta na musamman. 
Ko ba komai Madara abu ce dake sanya wa lafiyar jiki karko da aminci balle an yi irin wannan hadin mai dadin gaske.
Daure ki hada irin wannan hadin domin faranta lafiyar iyalinki.



MRS BASAKKWACE