Home Uncategorized ‘Yan Bindida Sun rufe hanayar Funtuwa Zuwa Gusau, Sun yi Garkuwa da...

‘Yan Bindida Sun rufe hanayar Funtuwa Zuwa Gusau, Sun yi Garkuwa da matafiya da dama

2
0

‘Yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani direban Tirela sun yi garkuwa da mutane matafiya da dama daki cikin wasu motoci uku a babbar hanyar Funtuwa zuwa Gusau.
‘Yan bindigar sun rufe hanyar ne sama da minti 30 suna harbi ta ko’ina kan mai uwa da wabi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here