Yadda Za ki Magance ƙurajen Fuska Da ɓawon Lemu.

Hanya mafi sauƙi da sauƙaƙawa wajen samawa fuskarki lafiya ga wacce ƙurajen fuska suka addaba.

Yadda Za ki Magance ƙurajen Fuska Da ɓawon Lemu.

Yadda zaki magance ƙurajen fuska da ɓawon lemu.

Hanya mafi sauƙi da sauƙaƙawa wajen samawa fuskarki lafiya ga wacce ƙurajen fuska suka addaba.

'Yar uwa za ki iya samun, lafiyayyen lemunki, ki cire masa wannan ɓawan dake bayansa.
Ki dinga goga wa fuskarki wannan ɓawon har sai kin tabbatar da damshinsa ya kama ko ina na fuskar ki.

Bayan minti biyar ko goma ki wanke da ruwan ɗumi. Za ki ɗauki kamar 1week kina yi, in sha  Allah cikin ƙanƙanin lokaci za ki ga kin yi bankwana da ƙurajen fuska, fuskar ki za ta yi kyau da laushi, ga sulɓi cikin ƙanƙanin lokaci.

DOCTOR MARYAMAH.