YADDA ZA KI HADA WAINAR KWAN VEGETABLES DA KODA
MOMMYN MUS'AB CLASSIC FOOD
&
GYARAN JIKI
Fitar mu ta yau
*TARBIYYAR YARA& ordinary food*
WAINAR KWAN VEGETABLES DA KODA
*ngredients
* kwai
* koda
* kabeji
* peas
* green beas
* carrot
* maggi,gishiri
* albasa
*procedures*
*Ki yanka vegetables dinki ki soya su sama sama ki fasa kwanki ki xuba maggi,curry,gishiri, ki tafasa kodarki ki yankata kanana ki zuba akan kwan ki zuba vegetables ki soya shi kamar wainar kwai*
Wannan wani hadi ne da zai taimakawa lafiyar iyali bayan dandanono da yake da shi.
Uwar gida ki gwada wannan hadin da ikon Allah za ki ci gaba da yinsa kenan domin iyalinki tun daga kan mai gida zuwa 'yar utarki za su ci gaba da rokonki ki dafa masu wannan hadin domin na musamman ne.
Daga Mommyn Mus'ab
Gamasu bukatar shiga abude yake
What's Your Reaction?
managarciya