BASAKKWACE’Z KITCHEN
JALOF ƊIN SUFAGETI
INGREDIENTS
Sufageti
Manja
Tumatur
Koren wake
Karas
Kaza
Spices
Tattasai & Tarugu
Magi
YANDA ZAKI HAƊA
Da farko aunty na zaki wanke tukunyar ki ,ki ɗaurata kan gas ko icce ko gawayi ko risho, se ki zuba mangyaɗa ya soyu ki zuba albasa da tumatur tarugu tattasai da spices ya soyu ,se ki zuba ruwa dai dai se ki zuba karas ki rufe da ya tafaso ki zuba taliyar ki ki juya gudun kar ta haɗe se ki rufe,da ya kusa dahuwa se ki zuba maggi da green beans ki ƙara juyawa ,ki kara rufewa ya karasa dahuwa,da ya dahu ki zuba a plate ki dauko paper chicken ɗin ki da kika riga kika hada kidaura a sama se ci.
08167151176
MRSBASAKKWACE




