YADDA ZA KI HADA  CHESSY STEAK SANDWICH BREAD MAI SHEGEN DADI

YADDA ZA KI HADA  CHESSY STEAK SANDWICH BREAD MAI SHEGEN DADI
MRS BASAKKWACE'S KITCHEN
 
 
 
YADDA ZA KI HADA  CHESSY STEAK SANDWICH BREAD MAI SHEGEN DADI
 
INGREDIENT
 
Bread
Sardines
Tattasai.
Egg
 
 
YANDA ZAKI HADA
       Da farko aunty na zaki samu naman ki ki yanka kanana kisa a pan se ki kawo spice ki zuba da dan ruwa kadan idan ya dahu ruwan ya kame saiki  daukko kifin gwanwaninki saiki tace man ciki idan kika tace saiki cire kayan kifin ki mar masa ki zuba akan nikakkaken naman ki, ki juya saiki daukko kwanki ki cire yellow ciki,ki zuba farin a sama ki jujjuya ya hade,se ki dauko yankakken tattasan ki da albasa  da Kika yanka  ki zuba kibashi minti uku se ki sauke  saiki daukko bread dinki mai yanka yanka zaki iya yanke gefe da gefe zaki iya barinshi haka saiki zuba wannan hadin saiki dauko daya ki saka akai ki daukko wani bread din ki rufe dashi har ki gama.
 
Sai ki dauko frying pan ki dora a wuta sai ki shafa mai kina saka wanan hadin bread din kina juyawa zaki iya gasawa kuma a toster shikkenan.
 
08167151176
 
MRS BASAKKWACE