Home Uncategorized YADDA ZA KI HAƊA ƘOSAN GRAM FLOUR NA MUSAMMAN

YADDA ZA KI HAƊA ƘOSAN GRAM FLOUR NA MUSAMMAN

2
0

MRS BASAKKWACE’Z 

 ƘOSAN GRAM FLOUR 

INGREDIENTS.
Gram flour
Flour
maggi
Spices
Tarugu da tattaaai &lawashi
Mangyada

METHOD.

Dafarko aunty na zaki tankaɗe Gram flour ki,se ki tankaɗe flour ki,se ki zuba jajjagaggen tarugun ki da tattasai lawashi spices maggi gishiri ,ae ki kwaɓa shi da tauri ki murzashi kan tire ye faɗi,se ki ɗauko gwangwani ki rinka shape dashi kina soyawa kamar kosan rogo in ya soyu se ci.

08167151176

MRS BASAKKWACE.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here