Yadda Ake Haɗa Miyar Kaza Ta Musamman

BASAKKWACE'Z KITCHEN
Happy Ramadan
HOW TO MAKE CHICKEN SOURCE
INGREDIENTS
Kaza
Tattasai
Attarugu
Spicy
Albasa
Mangyada.
METHOD
Dafarko Auntyta za ki wanke Kazar ki bayan an yanka Miki an fige sai ki ɗaura a wuta ki tafasata da Magi da spicy,in ya tafasu sai ki sauke ki dauko pan Dinki ki zuba mangyada ,sai ki dauko jajjagaggen tarubugun ki kizuba sai kita juyawa after 5munites sai ki zuba kaza ki ta juyawa after 15munites sai ki dauko yankakken tattasai da albasa ki zuba,ki zuba spicy kita juyawa har ya hade jikin sa