Yadda Ake Dafa Miyar Agusi Ta Musamman
MOMMYN MUS'AB CLASSIC FOOD
&
GYARAN JIKI
YADDA AKE DAFA MIYAR AGUSHI
Ingridiant
egusi
Nama
Albasa
Maggi
Mai
Tumatur
Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wuta
Idan ya yi sai ki kwashe ki zuba mai da kayan miyanki da ki ka markada sai ki rufe
Idan ya dan soyu sai ki zuba ruwan tafasashen nama sekisa maggi, da gishiri, da nama, da tafarnuwa, da agushi sai ki rufe ya samu kamar minti biyar
Idan yayi zaki ji yana kamshi sai a sauke a ci da tuwon shinkafa
A ci dadi lafiya
Akwai wanda ake fara soya agusin tukunna se kisa ruwa.
Mommyn Mus'ab
Share✅
Edit❌
Comment✅
managarciya